audio
audioduration (s)
2.95
550
speaker_id
stringclasses
428 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
34
4.55k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
2.95
550
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
hau_f_1084
hau_f_1084_ag_spontaneous_023
[?] Toh gaskiya mafi yawanci masu kiwon shanaye in sun san me sukeyi ta yadda zasu kulada wannan shanayenbnan shine ta hanyar kulada me zasuci idan suka fita dasu su san irin ciyayin da zasuci zasu dinga dubawa su dinga bubbuda cikin ciyayin nan saboda karya musu adda wani abu ya taba lafiyarsu kuma sukan kulada abinci...
audio/hau_f_1084_ag_spontaneous_023.flac
female
15-29
Tertiary
170.34
hausa
40
AG
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_200
Wani mutum ya sayi abinci ya raba wa mutanen da ke fama da yunwa.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_200.flac
male
15-29
Secondary
5.714
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_268
A al’adun Hausawa, ana koyawa yara darussan rayuwa ta hanyar tatsuniyoyi.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_268.flac
male
30-45
Tertiary
6.474
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_460
Idan mutum bai tsara ayyuka ba, yana iya ɓata lokaci akan marasa muhimmanci.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_460.flac
male
30-45
Tertiary
6.394
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_543
Zai iya matuƙar amfani idan ƙananan hukumomi suka ƙirƙiri hukumar ƴansanda tasu ta kansu.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_543.flac
female
15-29
Primary
8.314
hausa
40
EV
hau_f_105
hau_f_105_ev_spontaneous_037
Kullum ina yin wajen awa uku a hanya kafin na kai wurin aiki. To yau dai ina so ku yi tafiya da ni a mota ku ga yanda zan tafi. Wato yanzu dai ga kayan aiki na nan dai na haɗa. A wannan jakar akwai na’ura ta wanda nike amfani da ita wuri aiki da kuma sauran littattafaina. A wannan kuma akwai jaka da nike riƙewa yar ƙar...
audio/hau_f_105_ev_spontaneous_037.flac
female
30-45
Primary
96.085333
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_479
Shirya lokacin haɗuwa na musamman tare da dangi yana samar da kyakkyawar alaƙa da fahimtar juna
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_479.flac
female
46-60
Secondary
8.354
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_081
Mata iyayen taro; duk taron da za a yi su ne a kan gaba.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_081.flac
male
46-60
Primary
8.153
hausa
40
EV
hau_m_402
hau_m_402_ev_spontaneous_024
Assalamu alaikum jama’a barkan mu dai da warhaka. A yau ma dai ni ne naku Dauda Mohammed yau ma na zo muku da wani sabon maudu’I, wato yau maudu’oin da na zo muku da shi shi ne za mu tattauna akan wato mutunta juna ko in ce wato daraja juna kenan, to daraja dai abu ne wanda yake da kyau, wanda ako wani addini da kowani...
audio/hau_m_402_ev_spontaneous_024.flac
male
15-29
Secondary
115.48
hausa
40
EV
hau_f_1120
hau_f_1120_ag_spontaneous_037
Wannan hoton yana nuna mana wani babban mota ne da ake iya amfani dashi wurin girbin alkama yanada matukar mahimmanci da sauri kuma yana saukake ma manoma Yanda zasu girbe alkamansu cikin sauƙi ba tareda asara koh kuma wahalarwa ba Wannan mota ana amfani da shi ne Za'a yi in ya na tafiya ???? ana sarrafa shi ya an tafe...
audio/hau_f_1120_ag_spontaneous_037.flac
female
30-45
Tertiary
212.16
hausa
40
AG
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_136
Bayan an sanar, sai kuma a yi shiri a nemi guzuri.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_136.flac
female
46-60
Secondary
5.914
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_457
Bayan duk abinda ka ɗauka a ranka, ka aje komai gefe.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_457.flac
female
15-29
Tertiary
7.734
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_094
Ki zo na koya miki yadda ake sandar ba'are, akwai riba
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_094.flac
female
30-45
Secondary
5.194
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_505
Idan ka ce a biya ka, sai a ce ba ka yi kara da yakana ba.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_505.flac
male
46-60
Tertiary
5.754
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_486
Na saba yin ado a jikin kyautuka ta yadda za su faranta ran mai karɓa.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_486.flac
male
46-60
Secondary
6.114
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_021
Ina yawan duba ajin su Sani a makaranta don mu ɗan gana.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_021.flac
female
46-60
Primary
5.514
hausa
40
EV
hau_m_231
hau_m_231_ag_spontaneous_013
wannan hoton ya kasance yana ɗauke da mace a zaune a kan kujera ta mai da hankali wajen aiki tuƙuru a kan tace manja wanda ya kasance a gabanta akwai daro na manja hannunta kuma akwai kwando tana ƙoƙarin tace manjan tana fidda hakukuwan da suke cikin manjan daga gefenta na hagu akwai ɸarin botiki wanda a ciki ne take z...
audio/hau_m_231_ag_spontaneous_013.flac
male
15-29
Primary
71.72
hausa
40
AG
hau_m_931
hau_m_931_ag_spontaneous_022
wannan macene gatanan a , kuma wannan da gani macene baƙar fata gatanan yar Africa ce baƙar fatane gatanan yar Africa [um] gatanan tana bama raguna awakai ne gasunan raguna tana basu abinci [um] kaga wayannan raguna guda biyu da take basu abinci ga sunan su biyu gahinan ga wani fari nan ga kuma wani me baki nan ga ma w...
audio/hau_m_931_ag_spontaneous_022.flac
male
15-29
Tertiary
159.3
hausa
40
AG
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_367
Yau zan godewa Allah da ya bani ilimi da hikima.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_367.flac
female
15-29
Tertiary
3.834
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_152
Yin liyafa a unguwa yana ba wa yara dama su haɗu su san junansu.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_152.flac
female
15-29
Primary
6.814
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_077
Motsa jiki da abinci mai kyau su ne manyan magunguna .
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_077.flac
male
30-45
Tertiary
4.874
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_424
A baya, ana tara dangi gaba ɗaya don gudanar da bikin suna na jariri.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_424.flac
male
15-29
Tertiary
6.294
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_123
Kyautatawa ga iyaye yana sa albarka da farin ciki a rayuwa.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_123.flac
female
15-29
Tertiary
5.694
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_362
Mahaifina ya ce lokacin da aka haife ni yayi farin ciki matuƙa.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_362.flac
female
30-45
Tertiary
6.254
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_064
Ana zaman ɗar-ɗar, bayan da gwamnati ta janye jami'an tsaro daga garin.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_064.flac
female
15-29
Tertiary
6.054
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_160
Fitarsa zuwa ƙasashen waje ta ƙara masa ilimin zamantakewa sosai.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_160.flac
female
30-45
Secondary
5.914
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_435
Mun tattara kuɗi domin shirya liyafar murnar kammala makarantar sakandare da muka yi.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_435.flac
male
15-29
Secondary
8.334
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_176
Za mu koya wa yara cewa soyayya tana iya bayyana ta hanyar kyauta da taimako.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_176.flac
male
30-45
Tertiary
7.42
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_076
Nafisa ta ji daɗin samun abokiya mai fahimta a makaranta.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_076.flac
female
30-45
Tertiary
6.214
hausa
40
EV
hau_m_200
hau_m_200_ag_spontaneous_021
Wʹannaʹn hoto yaʹna` ɗaʹuke` da abubuwa` guda` uku. Na faʹrko daʹi waʹtaʹ mʹace` ce maʹi riʹgaʹ ruwaʹn le`mu ba kaʹllaʹbi a kaʹntaʹ ta zubo` daʹ gaʹshiʹnaʹtʹa kaʹfa`ɗa` yaʹla` yaʹla` saʹnna`n ta ta saʹnya` haʹnnuntaʹ a haɓaʹr ta a ge`fe`nta aʹny`i waʹni` rubutu, maʹi ɗaʹuke` da abiʹnci` Kaʹlaʹ uku`. Na ƙa`saʹr naje`riʹ...
audio/hau_m_200_ag_spontaneous_021.flac
male
15-29
Primary
113.14
hausa
40
AG
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_519
Mun fara karatu tun daga makarantar firamare, har zuwa jami'a.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_519.flac
male
15-29
Secondary
4.334
hausa
40
EV
hau_f_1080
hau_f_1080_he_spontaneous_041
asibitin nairobi asibiti ne wanda take kudancin afirika wanda takeda kayaryakin zamani na cigaba masu nah tana da na'urori masu ban sha'awa wanda suke suna da matukar ,mahimmanci ga marasa lafiya gata asibitin an gina ta ginin ma kanshi abun sha'awa ne gashi anyi ta da tsari ga ma'aikatan ta tsabtsab cikin cikin kayan ...
audio/hau_f_1080_he_spontaneous_041.flac
female
46-60
Tertiary
161.94
hausa
40
HE
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_285
Duk da kura-kurai, wasu manyan mutane a Najeriya sun kafa misalin jajircewa da himma.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_285.flac
male
15-29
Tertiary
10.914
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_418
Idan muna son ci gaba, dole ne mu yi aiki tare a matsayin al’umma.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_418.flac
male
15-29
Secondary
5.974
hausa
40
EV
hau_m_200
hau_m_200_ag_spontaneous_023
Wato shi wannan wani tsari ne wanda aka fi sani da banƙasa yana nufin aikin juyawa sassautawa da sanya iska a cikn ƙasa don shirin shuka amfanin gona, wannan aikin yana daga cikin muhimman hanyoyin gona kuma yana taka muhimmiyar rawa wajan tabbatar da girman shuka mai kyau da samun amfanin gona mai yawa. Shi manufar sh...
audio/hau_m_200_ag_spontaneous_023.flac
male
15-29
Primary
188.4
hausa
40
AG
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_580
Salisu maƙocina ne, inda yakan leƙo mu gaisa, idan bai gan ni ba
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_580.flac
male
15-29
Tertiary
4.874
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_582
Isa ya fara kallon fina-finan barkwanci don rage tunanin matsaloli.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_582.flac
male
60+
Tertiary
5.274
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_033
Idan ya ɗauki albashi, yankan ware wasu kuɗi domin abubuwan da ba a yi tsammaninsu ba
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_033.flac
female
46-60
Tertiary
7.694
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_351
Bala ya yi niyyar yin aiki a ofis, amma rashin wutar lantarki ya sa ya koma aiki daga gida.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_351.flac
male
46-60
Tertiary
8.214
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_070
Duk al'ummar da ta yi sakaci da batun ilimi za ta fuskanci ƙalubale.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_070.flac
male
30-45
Tertiary
4.474
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_282
Yana da kyau a taimaka wa wanda ke fama da matsalar kwakwalwa maimakon ƙyamatarsa.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_282.flac
female
60+
Primary
7.714
hausa
40
EV
hau_m_1137
hau_m_1137_he_spontaneous_008
Ga amfanin sha da nono kawai ga uwa sai kuma yadda haka ne ke taimaka wajan hana zuba da jini bayan hihuwa wato post-partum haemorrhage sai kuma komawa maihaifa yadda ya kamata na farko kin fahim shayarwar da nono ga uwa yana hana zubar da jini kamar yadda muka faɗa wato post-partrum haemorrage lokacin da uwa take shay...
audio/hau_m_1137_he_spontaneous_008.flac
male
30-45
Tertiary
173.22
hausa
40
HE
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_015
Bashir yana da haba-haba da mutane, musamman ma idan ya san ka.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_015.flac
male
15-29
Secondary
5.074
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_570
Maƙwabtan sun haɗu suna gaisawa da hira da juna, gwanin sha'awa
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_570.flac
female
15-29
Tertiary
5.494
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_254
Haɗin kai yana da kyau, kuma ba yana nufin haɗin baki ba.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_254.flac
male
30-45
Secondary
5.934
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_548
Tanko yakan kira matarsa sau biyar a rana, domin ya bayyana mata yadda ya yi kewarta.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_548.flac
male
15-29
Tertiary
8.234
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_494
Ayyuka kamar wanki, gyara da kimtsa gida ana yin su ne a ƙarshen sati.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_494.flac
male
46-60
Primary
10.634
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_038
Samira ta ba da umarni a kai Maryam asibiti, ita za ta biya komai
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_038.flac
female
15-29
Tertiary
7.134
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_266
Rashin kula da kayan abinci daga waje yana iya haifar da matsalolin lafiya a cikin al’umma.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_266.flac
male
30-45
Primary
8.994
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_511
An hana bawa samari ɗaki a cikin gidan, sai dai masu aure ko zaurawa.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_511.flac
male
30-45
Secondary
6.754
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_127
Wani mai shaguna ya rage siyan kaya da yawa don guje wa lalacewa.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_127.flac
female
60+
Primary
7.634
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_462
Idan ba a rage tsadar kuɗin makaranta ba, za a samu yawaitar jahilci a cikin al’umma.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_462.flac
male
30-45
Primary
7.714
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_576
Binciken nan zai iya zama daga kanka, ko ta hanyar tunani.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_576.flac
female
60+
Primary
5.094
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_560
Babata ta fi sona a cikin ‘ya’yanta, saboda ba ta wasa da matsalata
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_560.flac
male
15-29
Tertiary
6.834
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_164
Na fahimci cewa yin kasafi yana taimakawa wajen rage matsalar ƙarancin kuɗi.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_164.flac
female
15-29
Tertiary
8.794
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_341
Idan ana magana da mutane, yana da kyau a guji amfani da sauti mai ƙarfi.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_341.flac
female
46-60
Primary
5.074
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_105
Lokacin da wani ya fuskanci wata matsala, ina ƙoƙarin magance masa ita matuƙar zan iya yin hakan.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_105.flac
male
15-29
Secondary
9.634
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_257
Habibu yakan je kallon wasan ƙwallon ƙafa a filin wasa da yamma
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_257.flac
male
15-29
Primary
6.234
hausa
40
EV
hau_m_486
hau_m_486_ag_spontaneous_005
A wannan tasawira idan mun duba za mu ga manomi ya girbe abin da ya shuka na noma. Gaya nan ya kai ga cira amfanin gonan ya ɗebo he ya sa cikin jikka gaya nan ya kama hanya`zai hita da shiyya ko dai zai kai gida ko kuma ya kai kasuwa koko ya ɗebe shi ya hitar da shi daga wannan gona ya kai shi ya tsara shi inda yakkama...
audio/hau_m_486_ag_spontaneous_005.flac
male
15-29
Primary
94.12
hausa
40
AG
hau_m_267
hau_m_267_he_spontaneous_006
Yadda ake magance shaƙewa, yadda ake magance shaƙewa idan ya faru a dʊk lokacin da mutum ya samu matsala na wannan shaƙewa ko kuma ƙwarewa akwai taimako na gaggawa da ake fara bashi wato agajin gaggawa wannan agajin gaggawa da ake bashi ya haɗa da ze sunkuya idan ya sunkuya sai wani yazo ta bayanshi ya ɗan yi me dundu ...
audio/hau_m_267_he_spontaneous_006.flac
male
30-45
Primary
95.16
hausa
40
HE
hau_m_1304
hau_m_1304_ag_spontaneous_043
A gaskiya a iya nazarin da nayi shine, ah abincin hawainiya yana amfani sosai wajan kash wajan kashe wajan kasha ƙwari a gonakin najeriya yana da kyau sosai yana kuma da yana tasiri wajan kashe ƙwari a gonakin najeriya, kuma ba wani abu ne ke sashi yake tasiri ba shi ne sabida kyan shi kyan shi ne kyan shi wajan kyan s...
audio/hau_m_1304_ag_spontaneous_043.flac
male
60+
Tertiary
169.44
hausa
40
AG
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_265
Yana da kyau mutum ya yawaita nuna godiya ga abokansa domin su ji daɗin kasancewa tare da shi.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_265.flac
female
30-45
Tertiary
7.854
hausa
40
EV
hau_f_1051
hau_f_1051_ev_spontaneous_014
Wannan hoto na magana ana mana da bayanin, ya na nuna mana akan yanda shi farin ciki idan mutum ya na cikin farin ciki, ya na so ya taimaka wa duk wanda yake neman taimako [?] ya taimake shi. Inda aka nuno mana wani saurayi matashi wanda yayi ya na tafiya sai ga ruwan sama [?] ya same shi a hanya, har ya wuce yazo juya...
audio/hau_f_1051_ev_spontaneous_014.flac
female
30-45
Tertiary
175.86
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_390
Kowane mutum ya san matsayarsa a cikin al'ummar da yake rayuwa.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_390.flac
female
30-45
Secondary
5.714
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_333
Duk safiya Buhari yake motsa jiki ta hanyar yin atisaye
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_333.flac
male
46-60
Tertiary
7.134
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_339
Muna buƙatar mu guji yin ibada don neman yabo daga mutane sai dai domin Allah.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_339.flac
male
15-29
Tertiary
6.454
hausa
40
EV
hau_m_900
hau_m_900_ev_spontaneous_002
Yawwa da fari a nan, ana so ne a ji wasu hanyoyi kuke bi Wajen mai da hankali, wajen cigabawanka a rayuwa Da kuma Wani abu dai da kake so ka cimmuwa Da ka je kana [INAUDIBLE] da wasu Wanda ka ɗaure irin Ka yarda da su ne Ko kuma ka mai da komai naka ga su wanda su kuma waɗannan baza su ƙara maka komai a rayuwa Toh amma...
audio/hau_m_900_ev_spontaneous_002.flac
male
15-29
Tertiary
152.28
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_204
Harkokin kasuwanci da gidajen bauta na coci-coci suna ƙarfafa tattalin arzikin yankunansu.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_204.flac
male
15-29
Tertiary
8.614
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_249
Ba a tsufa da koyon ilmi, musamman ma na addini.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_249.flac
female
15-29
Secondary
5.754
hausa
40
EV
hau_f_909
hau_f_909_ev_spontaneous_016
barka da war haka wannan hoto ya gudo mana wato yanda zaka yi tsare tsare musamman na lokaci ko kuma in ce tsare tsare na lokuta da wasu muhimman abubuwa da zaka gudanar dasu a rayuwarka yanada kyau a ce duk wani abu da zaka gudanar a rayuwa kayi masa wato tsari kayi masa wani tanaji na musamman wanda zaka yi shi akan ...
audio/hau_f_909_ev_spontaneous_016.flac
female
30-45
Tertiary
190.86
hausa
40
EV
hau_m_1304
hau_m_1304_ag_spontaneous_027
[umm] ya halatta mata masu yin roƙo Allah ya kawo ruwa ai ba haramun bane tunda su ma mutane ne kamar kowa kaga to su ma zasu iya roƙon Allah ya kawo ruwa zasu iya yin wannan roƙo Allah ya kawo ru ruwa se dai su se dai su mata baza su fita da sunan zuwa kaman ko suje baza su fita zuwa kamar ko masallaci ko masallaci ha...
audio/hau_m_1304_ag_spontaneous_027.flac
male
60+
Tertiary
202.92
hausa
40
AG
hau_f_970
hau_f_970_he_spontaneous_010
Rigakafi yanada kyau sosai ga al'umma anayin rigakafi ne saboda kare ka ro ka saboda kariya ga cututtuka daban-daban. Rigakafi abu ne mai mahimmanci daya kamata mutum yayi, yana da kyau a ɗauka yara jarirai akaisu saboda kariya daga wasu cututtuka. Shiyasa yanada kyau a danga yin rigakafi [?] yin rigakafi yanada amfani...
audio/hau_f_970_he_spontaneous_010.flac
female
60+
Tertiary
153
hausa
40
HE
hau_m_1086
hau_m_1086_ag_spontaneous_020
[um] Ah mutanen wannan yankin Plateau da Nasarawa aahh yanayin da zasu yi amfani dashi wajan inganta cigaba da samar da kyakkyawan yanayi shi ne [um] cigaba ta fuskan abunda zasu yi shi ne su hana saran waɗannan [um] itatuwa ga masu saran icce a daina sare su [um] a daina ya sare su sabida yanzu sai ka tadda an zo kawa...
audio/hau_m_1086_ag_spontaneous_020.flac
male
15-29
Tertiary
179.94
hausa
40
AG
hau_f_1213
hau_f_1213_ev_spontaneous_030
To yadda mutane daban daban suke ji game da sadaukarwar aure ya danganta wani mutum idan lokacin aure [?] nan dayawa zaka ga [?] yana cikin hidima yana cikin irin dai [cs] commitment [cs] ya mai yawa yakan sadaukar wa auren nan wani kuma zaka ga lokacin auren idan barin an kasa shi yana cikin baƙin ciki ranan daga ko ...
audio/hau_f_1213_ev_spontaneous_030.flac
female
46-60
Tertiary
166.5
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_172
Sai daga baya muka fahimci kawaici na taka rawa wajen yin tarbiyyar yara.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_172.flac
female
30-45
Primary
8.474
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_103
Wasu matan su suke fara bayyana soyayyarsu ga wanda suke so.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_103.flac
male
30-45
Tertiary
6.98
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_313
Ina jin daɗin tattauna batutuwan aiki amma bana sauya magana a kan al’amurran da suka shafi kaina.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_313.flac
male
30-45
Secondary
9.014
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_350
Amma wasu kuma suna nuna son kai da ƙeta da rainin wayo.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_350.flac
male
46-60
Secondary
5.514
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_134
Ina so in yi abubuwa da za su sa ni farin ciki da kwanciyar hankali yau.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_134.flac
female
15-29
Tertiary
5.313
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_433
Ana sa wa jariri albarka domin Allah ya raya shi ya zama nagari.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_433.flac
female
30-45
Tertiary
6.094
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_264
Yau zan nazarci abubuwan da suka faru a rayuwata domin fahimtar darussan da ke ciki.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_264.flac
female
15-29
Tertiary
10.014
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_252
Idan 'Ogan 'yan sanda ya nemi wani abu daga gareka ka nemi shaidu.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_252.flac
female
15-29
Tertiary
6.74
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_185
A wasu lokuta, na fi son tafiya da ƙafa idan wurin ba shi da nisa.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_185.flac
male
15-29
Tertiary
5.034
hausa
40
EV
hau_f_696
hau_f_696_ev_spontaneous_029
Ina farin cikin gabatar da wannan jawabi mai taken zanga zanga zanga zangar tarihi a ko wace shekara goma goma zanga zanga wata hanya ce da al'umma ke amfani da ita don nuna rashin amincewar su da wani abu ko neman sauyi a cikin al'umma a ko wace sheara goma (decade) akwai manyan zanga zangar da suka taka rawan gani a ...
audio/hau_f_696_ev_spontaneous_029.flac
female
15-29
Tertiary
152.88
hausa
40
EV
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_273
Farfaɗowa daga jarabtuwa na buƙatar haƙuri da goyon bayan iyali da abokai.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_273.flac
female
15-29
Tertiary
6.634
hausa
40
EV
hau_m_557
hau_m_557_ev_spontaneous_028
Mace tana ɗiban ruwa a cikin wili baiɾo tom, shi dai wili baiɾo akan yi amfani da shi ne waɾen aiƙi na gine-gine don taimakawa ma’aikata na ɗiban kaya, amma a wannan lokaci wannan matan take amfani da shi ne wili baiɾo don ɗiban ruwa, yakan taimaka mata ne sosai domin a yawancin lokaci a ƙauyika ba su samun hanyoyin da...
audio/hau_m_557_ev_spontaneous_028.flac
male
15-29
Tertiary
94.14
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_166
Biyan haraji a coci na ƙara wa Kiristoci kashe kuɗi, musamma ma a wannan lokacin.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_166.flac
male
15-29
Tertiary
8.174
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_070
Nasarar ɗalibai a gaba tana da nasaba da ilimin da suka samu tun daga tushe.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_070.flac
male
30-45
Tertiary
5.514
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_592
Idan mutum ya zo wajen aiki, yana iya cewa “Barka da safiya” ko “Ina kwana?”
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_592.flac
female
46-60
Secondary
10.194
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_444
Nakan sayi awara da dankali, domin ba su da tsada sosai
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_444.flac
male
15-29
Tertiary
4.874
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_595
Na lura cewa samun kwanciyar hankali kafin fara aiki yana taimaka wa tunani.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_595.flac
female
46-60
Tertiary
6.814
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_433
Na saba yin magana da mazauna gida domin nemo yadda zamu daidaita tsarinmu na zamantakewa.
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_433.flac
male
30-45
Tertiary
8.114
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_060
Fatima ta shiga inshorar lafiya a AXA Mansard don gujewa kashe kudade ba zato ba tsammani.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_060.flac
male
15-29
Secondary
11.334
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_386
Ashe ba ki ji abin da ya faru tsakanin manaja da mataimakinsa ba?
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_386.flac
male
30-45
Secondary
5.694
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_097
A lokacin damuna ana sare ciyayin kewayen gida don rage sauraye,
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_097.flac
female
46-60
Secondary
9.034
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_543
Idan an hango aboki daga nesa, ana iya daga masa hannu don gaisuwa.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_543.flac
female
46-60
Secondary
11.554
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_320
Rashin adalci yana wanzuwa idan ba a sami masu faɗa a ji ba.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_320.flac
male
30-45
Tertiary
6.98
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_526
Ku dinga sanar da 'yansanda maɓoyar ɓata-gari don daƙile su
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_526.flac
female
15-29
Primary
5.614
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_306
Na koyi cewa yin shawara cikin natsuwa yana hana yanke hukunci mara daɗi.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_306.flac
male
15-29
Secondary
6.554
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_209
An gama kasafta kuɗin yin ayyukan raya ƙauyen Zango da kuma Gangare.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_209.flac
male
60+
Tertiary
5.474
hausa
40
EV